BBC News Hausa 4.4.8

Lesen: Percuma ‎Saiz fail: 45.09 MB
‎Penarafan Pengguna: 0.0/5 - ‎0 ‎Undi

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta sahajar manhajar saurar ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko tar hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Selamat - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana jadi dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ajiye bayan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin e-mel ba. Irin wadannan bayanan za sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za iya sauya su cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (tetapan). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da alaka da wayarka da inda ka zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. Aplikasi berita rasmi BBC Hausa oleh ZenoMedia menawarkan program dan tajuk berita terkini. Anda boleh mendengar program radio menggunakan pemain audio percuma atau dengan menggunakan pilihan dailan telefon (caj geografi standard dari talian tetap dan telefon bimbit akan dikenakan. Sila semak dengan pembekal anda untuk kos yang tepat sebelum menelan). - Baca tajuk berita terkini dari laman web BBC Hausa - Dengar program radio kegemaran anda percuma dengan pemain audio, atau dengan menggunakan perkhidmatan dailan telefon kadar standard - Anda boleh mendengar edisi terbaru: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Selamat - Shirin Yamma - Shirin Rana Jika anda memilih untuk menerima pemberitahuan tolak, pengecam unik yang berkaitan dengan peranti anda dan data lokasi anda akan disimpan oleh ZenoMedia bagi pihak BBC untuk menyediakan anda dengan perkhidmatan, membolehkan pengiklanan disampaikan dalam aplikasi [dan untuk memproses pembayaran]. Tiada data peribadi lain yang berkaitan dengan anda (seperti nama pengguna atau alamat e-mel) diproses. Maklumat tersebut hanya akan diproses selaras dengan Dasar Privasi ZenoMedia, yang boleh didapati di https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

sejarah versi

  • Versi 4.4.8 diposkan pada 2020-10-21

Butiran Atur Cara